Ciwon [Sickle Cells] Ciwon Sikila Ga Maganin Ciwon Wanda Yana Fara Aiki Nantake Cikin Karamin Lokaci May 8, 2024 Nuhusaadkmy Health and Wellness 0 Ciwon [Sickle Cells] Ciwon Sikila Ga Maganin Ciwon Wanda Yana Fara Aiki Nantake Cikin Karamin Lokaci Akwai Wata Bishiya Da Akekira Tuwon Biri Kokuma (Umbrella) Kuma (Yoruba) Suna Cemata (Jokodada) Wato Zauna Dakyau Da Turanci Kuma [Indian Almond Plant] Koma Dai Dame Kasanta Ita Ake Nufi To Ita Wannan Bishiyar Mai Albarka Ce Sosai Tana Matukar Taka Rawa Wajen Yima Masu Fama Da Cutar Amosanin Jinin Wato(Sickle Cells S’s) Garkuwa Sosai Domin Tana Dauke Da Sinadaran [Antisickling Effect] Wanda Yake Taimakawa Masu Cutar Sikila Domin Magance Musu Yawan Rashin Lafiya Akai Akai (Crises) Wanda Tana Dauke Da Sinadarai Dasuke Ragema Masu Cutar(Anaemia Sosai) Da (Lower Risk Of Anaemia) Da Kuma (Improve Blood Flow) Sannan Tana Dauke Musu Radadin Ciwon Ko Zugin Ciwon Wanda Baijin Tausa Ko Matsa Dasuke Fama Dashi Don Haka Kusamu Ganyen Kutsaftace Kushanya Idan Yabushe Amaidashi (Powder) Gari Anashan Garin Ganyen Cokali 1 Sau 2 Arana Cikin Ruwan Dumi Za’asamu Lafiya Sosai Wannan Babban Muhimmin Maganine…!!!!!!!!Ciwon [Sickle Cells] Ciwon Sikila Ga Maganin Ciwon Wanda Yana Fara Aiki Nantake Cikin Karamin Lokaci Akwai Wata Bishiya Da Akekira Tuwon Biri Kokuma (Umbrella) Kuma (Yoruba) Suna Cemata (Jokodada) Wato Zauna Dakyau Da Turanci Kuma [Indian Almond Plant] Koma Dai Dame Kasanta Ita Ake Nufi To Ita Wannan Bishiyar Mai Albarka Ce Sosai Tana Matukar Taka Rawa Wajen Yima Masu Fama Da Cutar Amosanin Jinin Wato(Sickle Cells S’s) Garkuwa Sosai Domin Tana Dauke Da Sinadaran [Antisickling Effect] Wanda Yake Taimakawa Masu Cutar Sikila Domin Magance Musu Yawan Rashin Lafiya Akai Akai (Crises) Wanda Tana Dauke Da Sinadarai Dasuke Ragema Masu Cutar(Anaemia Sosai) Da (Lower Risk Of Anaemia) Da Kuma (Improve Blood Flow) Sannan Tana Dauke Musu Radadin Ciwon Ko Zugin Ciwon Wanda Baijin Tausa Ko Matsa Dasuke Fama Dashi Don Haka Kusamu Ganyen Kutsaftace Kushanya Idan Yabushe Amaidashi (Powder) Gari Anashan Garin Ganyen Cokali 1 Sau 2 Arana Cikin Ruwan Dumi Za’asamu Lafiya Sosai Wannan Babban Muhimmin Maganine…!!!!!!!! YOU MIGHT ALSO LIKE Published on: May 8, 2024. at: 8:09 am LATEST UPDATES Hanyoyi 5 na kare kai daga kamuwa da ciwon ƙoda March 13, 2025 Nuhusaadkmy 0 Yadda Ake Samun Followers Cikin Kankanin Lokaci a Social Media – Hanyoyi Masu Sauƙi da Inganci March 13, 2025 Nuhusaadkmy 0 Sikandar: A.R. Murugadoss Ya Bayyana Sabon Fim ɗin Salman Khan na Eid 2025 March 12, 2025 Nuhusaadkmy 0 Sonakshi Sinha Ta Fara Haskawa a Fim ɗin Telugu “Jatadhara” – March 12, 2025 Nuhusaadkmy 0 Dalilin da Ya Sa Sufaye Suke Ƙaryata Hadisan Manzon Allah – Bayani da Hujoji March 11, 2025 Nuhusaadkmy 1
Leave a Reply