Ibrahim Auwal: Ya Kamata Matasan Arewa Suyi Amfani Da Kudin Da Suka Samu A Notcoin Wurin Karatu Akan Blockchain Technology

 

I think this is the best time da ya kamata mutanenmu su shiga harkar Blockchain Dev.

Kayi amfani da abun da ka samu ta mining ka gina career naka a field ɗin blockchain.

Akwai opportunities sosai a harkar nan.

https://www.facebook.com/ibrahimatix0x01


Published on: May 19, 2024. at: 7:12 pm

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*