Najeriya ta fara kera wayar hannu
Ma’aikatar Kimiyya da Fasiha don Haɓaka Masana’antu (NASENI) ta ce ta fara kera kwamfuta a Najeriya.
Baya ga kwamfutar, ma’aikatar ta ce ta kera wayoyin hannu da fitilun kan titi da hadi da batirin mota.
Hoto: NASENI
Leave a Reply