Kyakykyawar Shawara Da Ya Kamata Dul Mai Yin Mining Ya Dauka

 

Kyakykyawar Shawara Da Ya Kamata Dul Mai Yin Mining Ya Dauka

MATASA YAN MINING…..

Kamar dai baku fahimci girma da yawan da kuke dashi a shafukan sadarwar zamani ba, a yanzu babu wasu kalar mutanen da suka kai yawan yan mining a Nigeria, hakan yasa wasu suke takalar mining domin sun san ta haka ne zasuyi Trending…

Da ace zaku iya da sai nace ku dena kula duk wani Mawakin da zai kushe mining ko airdrop ko Crypto kawai kuyi kamar ma bakuji abun da ya ce ba…

Posting din ya shafi iya mawaka ko mutumin garin daba malami ba, su nake cewa kada a sauraresu domin Trending suke nema, su kuwa Malamai iyaye ne jagorori ne Allah ya kara inganta ilminsu Ameen….

Yan mining ba kowa zaku yiwa martani ba domin ku kuka mallake media a yanzu….


Published on: June 8, 2024. at: 2:10 pm

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*