Zargin Ta Addanci: Gaskiyar Hotunan Sheikh GURUNTUM Da Suke Yawo A Shafukan Sada Zumunta |
Zargin Ta Addanci: Gaskiyar Hotunan Sheikh GURUNTUM Da Suke Yawo A Shafukan Sada Zumunta |
Wasu ɓata gari suna ta yaɗa waɗannan hotuna akan cewa Malam ya ɗauke hoto da Ƴan Ta’adda!
Waɗannan ba ƴan ta’adda bane sojojin Nijar ne da suka yi Rakiya wa Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum da Professor Mansur Isa Yelwa Lokacin da suka tafi da’awa a garin Diffa Jamhuriyar Nijar.
Shine lokacin da aka zo bakin boda za’a rabu suka dauke hoto da malam da sauran tawagar da suke tare da malam.
Allah ya ƙara kare mana malamam mu daga sharrin ma sharranta.
Image Source: Facebook.Com
Leave a Reply