Kamfanin Microsoft yana duba yuwuwar barin Nigeria cikin watan July me zuwa saboda wasu matsalolin da suka taso wanda suke ganin ba zasu iya cigaba da aiki a Nigeria ba.
~ Suna da branches guda biyu, daya a Lagos Nigeria, daya a Nairobi (Kenya), Kamfanin dake Nigeria ake shirin rufewa.
Hakan zai sa a sallami ‘yan Nigeria sama da mutum 560 da suke aiki a Kamfanin, idan barin Kamfanin ya tabbata a a watan July, saboda wasu dalilai da Kamfanin yake ganin ba zai iya cigaba da zama a Nigeria ba.
~ Idan Microsoft ya bar Nigeria to ci baya ne me muni, kuma da wahala wani Kamfani irin wannan yazo Nigeria a nan kusa.
Microsoft ya fara aiki ne a 2022 a Nigeria.
Ban san me yasa shugabannin mu suke kora da hali wa kamfanonin kasashen waje ba, we cannot live in isolation fa.
© Abdul-Hadee Isah Ibraheem
Leave a Reply