SABON HARAJI DAGA BABBAN BANKIN NIGERIA
CBN Ta Umurci Bankuna Da Su Cire Kashi 0.5% A Duk Wata Transifa Da Aka Yi A Banki Saboda Gudanar Da Tsaron Yanar Gizo. duka Lokacinda zaka tura kudin 10,000 za’a dauki 500 Naira charges
Haka zalika Idan zaka sanya kudi a asusun Bankinka Da suka kai adadin 500k za’a chaje ka 2% wato duk ,500k zaka bayarda 10,000 idan kuma zaka sanya 1,000,000 zaka bayarda 20,000
Sai kuma masu amfani da Corporate account zasu bayarda 3% idan zasu ajiye 3,000,0000 a cikin asusun Bankinsu wato kowace 3M zaka bayarda 90,000
Leave a Reply