Koyi Yadda Ake Aikin Noma da Kiwo tare da karbar jari kyauta

Wanna shiri na Soilless Farm Lab wanda za’A koyawa matasa ilimin aikin noma da kiyo domin dogoro da kai MasterCard Foundation ita zata dau nauyin koyawa matasa wanna ilimi akwai wajan kwana (Accomodations) da abinci kuma duk kyauta ne sanna za’A dinga baka dubu 73k duk karshan wata har na tsawon wata uku.

Yanzu haka wanna foundation sun yaye dalibai mutum dubu Daya 1000 MATA su dari Bakwai da hamsin 750 sai maza mutum dari biyu da hamsin 250 shi zai baka mutum dubu Daya 1000 kenan dai dai.
Zan ijiye link din a kasa 

Published on: February 17, 2025. at: 12:18 am

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*