‘Yan ta’addar Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya 8 a wani hari da suka kai musu a arewa maso gabashin kasar.
Sanarwar da kakakin rundunar sojin kasa ta Turkiyya Manjo Janar Sani Kukasheka Usman ya fitar ta ce, ‘yan ta’addar sun kai hari kan sansanin sojoji dake kauyen Buni Gari tare da kashe sojoji 8.
Usman ya kara da cewa, bayan harin an samu fafata rikici inda aka kashe ‘yan ta’adda 10 tare da kwace makamai da yawa daga hannunsu.
Leave a Reply