Lokaci bayan lokaci akan turo sakonni ire-iren wadannan ana damfarar mutane ta hanyar sanar dasu cewa zasu samu tallafi daga gwamnati ko makamancin haka..
Ga hanyar da zakubi a hotunan dake kasa domin kuyi Reporting da blocking nasu. Sannan a dinga kiyayewa da irin wadannan sakonnin.
Allah ya kyauta..
©Salisu Abdurrazak Saheel
Leave a Reply