HAUSA NOVEL: GAWURTACCEN SARKI *** CHAPTER 51.

GAWURTACCEN SARKI 
***
CHAPTER 51.

***
Marubuci :- Yusuf Imam Bashir Jega.
***
Shinfida:- Masha Allah, Bayan Zuwan Hutu Na Wani Dan Lokaci, Domin Nadakata Daga posting Ne A Ranar 7 Ga Watan Ramadan, Kuma Hakan Yasamu Asaline Daga Lalacewar Wayata, A Bayan Sallarnan Na Tsaya Nayi Typing Na Wasu Littafan Yaki Na Hadasu Complete , Kamar Yadda Zakuga Bayaninsu A Kasa Kadan, To Yanzu Nadawo Bakin Aiki INSHA ALLAH, Babu Abinda Zai Dakatardani Da Izinin ALLAH
***
Assalamu Alaikum.
***
Sanarwa Daga Mamallakin Wannan Page ,
Gawurtaccen Sarki Littafin Yaki [Page}
Wato Yusuf Imam Bashir Jega.
***
10 STARS OF BOOK OF WAR.
Wannan Group Na WhatsApp Mai Suna A Sama, A Cikin Wannan Group Zamu Kawomuku Littafai Kamar Haka:-
1,ZUBAR DA JINI, Complete
2,BAKAR GABA, Complete
3,HIKAYOYIN SADAUKAI, Da Cigabansa DAUKAR FANSA , Complete
4,TARTSATSIN WUTA, Complete
5,GWARZON SADAUKI , Complete.
6,GWARAZAN JIYA,Complete
7,JARUMAN DUNIYA,Complete
8,MATAYEN DUNIYA,Complete
9,BIRNIN MARIDAI,Complete
10,★GAWURTACCEN SARKI★ Chapter 1 To Chapter 50 In Audio.
Insha Allah Wadannan Littafai Zamuyisu Complete, Bayan Mun Kammala Zamu Kara Saka Wasu.
Sannan Wadannan Littafai Kashi Biyu Zamuyisu 
AUDIO 
And 
TYPING {A Rubuce}.
Amma Gaskiya Kudin Shiga , Naira 200 Ko Kuma Katin 200, Kuyi Saurin Yin Rijista A Wannan Group, Domin Dazaran Wannan Watan Yakare Zamu Kulle Daukar Masu Shiga.
KADA AMANTA:-, Littafancan Dana Lissafo Munadasu Complete Idan Muka Fara Sai Mun Kammala.
*
Idan Kashirya Shiga Wannan group WhatsApp Wanda Ba,ataba irinsaba A Duniyar Littafan Yaki Insha Allah, To Kayimin Magana Ta Inbox Da Wannan Page nawa
{Gawurtaccen Sarki Littafin Yaki}.
***
Mai Wannan Kayataccen Group Din Shine:-
Yusuf Imam Bashir Jega
***
★LABARIN SARKI ABDARUL BAILAR 5.
***
★Dajin Kumsar
***
Dajin Kumsar Dajine Wanda Yakeda Girma Da Tsawo Gameda Manyan Duhuwowi.
A Wannan Lokacin, Mutanene Guda Biyu Saman Dokunansu Suna Tunkarar Wani Gida Tilo Dake Cikin Wannan Daji Na Kumsar.
Dayansu Yakasance Gabjejin Sadauki Mai Murdadden Jiki Iya Murdewa.
Yana Kwanji Da Faffadan Kirji Wanda Yacika yakawo.
Dayansu Kuma Karamin Yarone Wanda Ko Kadan Bazaka iya Cewa Yakai Jarumiba , Amma Idanda Zaka Taresa Ku Fafata , Da Zaka Tabbatarda Bama Jarumiba, Har Sadauki Yakai.
Sadauki Bujladu Da Dan Dan Uwansa Abdaru Kenan.
Sadauki Bujladu Yanunama Abdaru Gidanda Suke Tunkara Yace :
Wannabe Gidan Shine Gidan Boka Kimsaru Dake Wannan Dajin 
“Wannan Bokan Yanada Karfin Sihirin Tsafi Mai Yawa.
Abdaru Yadubi Bujladu Yace :- 
Amma Minene Dalilinda Yasa Zamuzo Wurinsa , Minene Zaiyimuna ?.
Sadauki Bujladu Yadafa Kafadar Abdaru Yace:
Zai Yimuna Bayanin Shirye Shiryen Su Sarki Mulwal Da Dalilinda Yasa Zai Janye Yakin
” Sannan Zaiyimuna Bayanin Shirinda Zamuyi Domin Tunkarar Su Sarki Mulwalu , Tunda Dai Yanzu Kasha Tsumin Mahaifinka Kazamo GAWURTACCEN SARKI .
Abdaru Yajinjina Kai Cikin Fahimta , Daidai Sun,iso Bakin Kofar Gidan Boka Kimsar.
Boka Kimsaru Yabayyana Tsulum A Gabansu Yazube Kasa Yakwashi Gaisuwa Ga Sadauki Bujladu Sannan Yayimusu Jagora Cikin Gidan.
Gidane Matsakaici Wanda Bazaka Rainasaba Kuma Bazaka Girmamasa Kwaraiba,Barori Da Kuyangine Birjik Suna Aikin Bauta Suna Kai Da Kawo Suna Ayukka Na Yau Da Kullum.
Boka Kimsaru Yanufi Wani Daki Dasu Wanda Yafi Kowane Daki Girma A Gidan.
Boka Kimsaru Yazago Wani Makulli Yabude Kwadon Dakin Suka Shiga Suka Samu Guri Suka Zazzauna Suna Masu Fuskantar Juna.
“Nasan Abinda Yakawoku Gurina ” Inji Boka Kimsaru
“Saboda Haka Inason Kunatsu Ku Saurari Bayanaina Da Idon Basira Da Fahimta.
Boka Kimsaru Yayi Gyaran Murya Yacigaba Da Cewa:- 
Abu Na Farko Shine: Shirye-Shiryen Sarki Mulwalu .
Abu Na Biyu Shine: Dalilinda Yasa Yajanye Yaki Tsakaninku.
Abu Na Uku Shine: Shirye-Shiryenda Zakuyi Domin Tunkararsu.
” Amsar Abu Na Farko Itace: Abinda Su Sarki Mulwalu Ke Shiryawa Shine, Zuwa Bahar Talhara Inda Kifi Kidrim-Kidrim-Honara Yake Su Debo Kwakwalwarsa Domin Sukaima Sarki Kabrasil Na Daular Ballara Shikuma Yabasu Takubba Guda Biyu Wadanda Zasu Fuskanceku Dasu,
“Takobin AJALIN MAYAKA Wadda Take Sarrafa Duk Wani Nau,i Na Wuta Wadda Asalinta Ta Wani Mayakine Da Yayi Zamani Kamin Mu,
” Sai Takobin SALSALARA Wadda Take Sarrafa Haske Itama Asalinta Ta Wani Mayakine Da Yayi Zamani Kamin Muwa,
Tabbas Idan Har Sarki Kabrasil Yabasu Wadannan Takubba Zasu Iya Ja Da Takobin TARWATSA MAYAKA Wadda Tauraruwa Jelsara Tabaka Abdaru 
“Saboda Haka Dole Kuyimusu Kwa’k’kwaran Shiri Daidai Da nasu Ko Fiye da Nasu.
Amsar Abu Na Biyu Shine: Dalilinda Yasa Suka Janye Yaki Daku Shine ABDARUL BAILAR Wanda A Yanzu Yataka Matsayin GAWURTACCEN SARKI 
” Muddin Sukayi Kuskuren Tunkararku Da Yaki Kuma Abdaru Yana Cikinku to Farat Daya Zaku Gama Dasu, Domin A Yanzu Yana Tareda Sihirin Tsafinda Yazarce Tunanin Mai Tunani 
“Wannan Shine Dalilinda Yasa Suka Janye Yaki Daku Sai Sunje Sunkara Shiryama Wannan Yaki Sannan Su Dawo,
” A Yanzu Labarinda Nike Samu Daga Aljannuna Shine,Sarki Mulwalu Da Shida Dan Fashi Barzuwal Sunsamu Nasarar Kashe Kifi Kidrim-Kidrim-Honara .
Boka Kimsaru Yana Zowa Nan Azancinsa Yayi Nuni Da Hannunsa Ga Bangon Dakin, Hannun Boka Kimsaru Yayi Haske Yadira Ga Bangon Dakin , Take Yafara Nuno Abinda Yafaru A Tekun Bahar Talhara Da Fafatawarda Ta Wakana Tsakanin Kifin Da Su Sarki Mulwalu.
“Har Sarki Mulwalu Yasamu Nasarar Cakama Kifin Takobinsa Ga Kai Wanda Hakan Yayi Sanadiyyar Mutuwar Kifin.
Boka Kimsaru Yayi Nuni Da Hannunsa Ga Bangon Dakin, Komai Yadauke Dif , Yacigaba Da Cewa
” Amsar Abu Na Uku Shine: Shirye-Shiryenda Zakuyi Domin Tunkararsu Abu Guda Dayane Jal,Dole Sai Kunje Dajin Burodil A Saman Tsaunin Jilshil Kun Gana Da Aljani Janarul-Kalzum Wanda Ahalin Yanzu Shine Yasan Yadda Zaku Bulloma Wannan Al,amarin 
“Domin Ina Mai Bakin Cikin Sanardaku Cewa Sarki Kabrasil Yashirya Tsaf Domin Yataimakama Su Sarki Mulwalu Domin Su Yakeku.
Sadauki Bujladu Yadubi Boka Kimsaru Cikin Zazzaro Idanu Yace 
Wane Laifi Muka Aikatama Sarkin Sadaukai Sarki Kabrasil Da Har Zai Taimakama Abokan Gabarmu Domin Su Yakemu ?.
Maimakon Boka Kimsaru Yabama Sadauki Bujladu Amsar Tambayarsa, A,A Sai Yakara Yin Nuni Da Hannunsa Ga Bangon Dakin
Akaro Na Biyu , Hoton Wani Kungurmin Daji Yabayyana .
Idan Kayima Dajin Kallo Tsaf, Babu Abinda Zaka Gane Face Wasu Mutane Guda Saba,in Da Biyar , Sun Zagaye Wani Bujumin Sadauki Atsakiya Suna Gwabza Yaki
“Nesa Kadan Dasu Zakaga Wani Mahayi Saman Doki Yana Kallon Wannan Fafatawa, Da Alamu Dai Shine Shugaban Wadannan Sadaukai Saba,in Da Biyar Dasuka Zagaye Bujumin Sadaukin Suna Gwabzawa.
Duk Yawan Sadaukan Sai Yazamo Na Banza, Domin Bujumin Sadaukin Sai Ragargazarsu Yakeyi Iya Son Ransa , Duk inda Yagifta Saidai Kaga Kawunansu Rututu Sunayin Sama Suna Rabuwa Da Gangunan Jikinsu , Bujumin Sadaukin Shikadaya Yazamarmusu Alakakai.
Koda Mahayin Saman Dokin Yaga Abinda Ke Faruwa Ga Dakarunsa, Sai Ransa Yabace zuciyarsa Ta Harzuka Yazago Sharbebiyar Takobinsa Yakwarara Ihu Wanda Yakarwade Ilahirin Dajin Gaba Daya Yasauko Daga Saman Dokinsa Yafalfalo Da Gudu Yatunkaro Bujumin Sadaukin.
Bujumin Sadaukin Yana Hango Mahayin Yana Tunkarosa , Sai Yadiro Gefe Yafuta Daga Tsakiyar Dakarun Yatunkari Mahayin Gadan Gadan Suna Haduwa Atsakiya Suka Rungutsume Da Azababben Yaki .
Suka Wanzu Suna Kaima Juna Sara Da Suka Suna Gocewa Cikin Bakin Zafin Nama Nagaban Kwatance .
Wannan Yasaro Wannan Yagoce, Wannan Yasaro Wannan Yagoce, Haka Suka Kasance Suna Fafata Wannan Gummurzun.
Sukuma Dakarun Mahayin Sai Suka Samu Guri Sukayi Cirko Cirko Suna Kallon Wannan Fafatawa Da Akeyi Wadda Ahalin Yanzu Tadau Zafi.
Koda Akadau Dakiku Saba,in Da Shida Babu Wanda Yasamu Nasarar Koda Lakutar Jikin Daya , Sai Gaba Dayansu Ransu Yabace Zuciyarsu Takama Tafarfasa Tamkar Zata Kone, Mahayin Yashammaci Bujumin Sadaukin Ta Hanyar Daka Wani Wawan Tsalle Daniyyar Zaikaima Bujumin Sadaukin Sara Da Takobinsa Sai Yacanza Yagabzama Bujumin Sadaukin Wawan Naushi Tsakiyar Kai .
Saboda Karfin Naushin Saida Bujumin Sadaukin Yayi Baya Taga Taga Tamkar Zai Fadi.
Yadai Turje ,Yayi Tsaye Bisa Duga-Dugansa Lokacinda Ransa Yabace Yayi Nazarin Mahayin Na Yan Dakiku Kadan .
Sannan Yadako Tsalle Iya Karfinsa Yatsallake Mahayin, Yabayyana A Bayansa , Kamin Mahayin Yajuyo, Bujumin Sadaukin Yasa Takobinsa Yafille Kan Mahayin.
Kan Yayi Sama Yafado Kasa Yana Gangara , Gangar Jikinsa Tafadi Kasa Rikicaaaaa.
Koda Dakarun Sukaga Ankashe Shugabansu Saisukaba Wandunansu Iska Suka Ja Da Baya Suka Nausa Cikin Daji. 
Saidai idan Muka Karema Bujumin Sadaukin Kallon Kwakwaf Muka Kalli Surorin Jikinsa , Zamu Tabbatarda Bakowabane ba Face SADAUKI BUJLADU NA BIRNIN DARUL BUJLAD.
Mai Karatu Zaiyi Tunanin,
Minene Musabbabin Wannan Gummmurzun ?.
Musabbabin wannan Gummmurzun Shine, Wadannan Sadaukan Guda Saba,in Da biyar Sun kawo Haren Sumamene Zasu Shiga Birnin Ruman, Anyi Daidai Shikuma Sadauki Bujladu Yadawo Daga Rangadi, Yayi Kicibus Dasu, Shine Yataresu Suka Fafata Wannan Gummmurzun, Wanda Akarshe Yayi Sanadiyyar Mutuwar Shugabansu.
Boka Kimsaru Yayi Nuni Da Hannnunsa Ga Bangon Dakin, Komai Yadauke Dif Gaba Daya, Boka Kimsaru Yadubi Sadauki Bujladu Yace, Kasan Wanene Wannan Mahayin Dokin Da Kakashe A Cikin Wannan Dajin ?.
Sadauki Bujladu Yagyangyada Kai Alamun A,A.
Boka Kimsaru Yace:
To Wannan Mahayin Dokin Bakowabane ba Face YARIMA URBAN DAN DAN SARKI KABRASIL, Tundaga Wannan Lokacin Sarki Kabrasil Yakeson Daukar Fansan Ran Dansa Akanka 
“Har Yashiryo Gagarumar Tawaga Domin Yazo Yashafe Birnin Ruman, Amma Tauraruwa Jelsara Tatabbatarmasa , Muddin Yakara Yakin Wani Birni Batareda Anciro Kwakwalwar Kifi Kidrim-Kidrim-Honara ba , To Bazata Yadda Tabashi Mukamin EMSAHIR Ba, Saboda Hakane Baikawo Yakinba, Domin Sarki Kabrasil Baida Buri irin Yataka Matsayin EMSAHIR 
” Tayadda Zai Juya Duniya Wada Yakeso Iya Son Ransa,Amma Yadauki Alwashin Duk Ranarda Aka Cire Kwakwalwar Kifi Kidrim-Kidrim-Honara kamin Yaje yataka matsayin EMSAHIR Zai Kawomaka Hari Saboda Yadda Yake Fusace Dakai,Zuciyarsa Harzuke Take Akanka.
[Karin Bayani: Lokacinda Wannan Gummmurzun Ya,afku Tsakanin Yarima Urban Da Sadauki Bujladu, Ba,a Kirkiri Birnin Darul Bujlad ba, Sadauki Bujladu Yana Kan Mukaminsa Na Sarkin Yakin Birnin Ruman].
Boka Kimsaru Yazago Wata Takarda Yamikama Sadauki Bujladu Yakarba, Boka Kimsaru Yace :
Wannan Taswirar Dajin Burodil ce Da Tsaunin Jilshil Inda Mazaunin Aljani Janarul Kalzum Yake,Saboda Haka Gobe Kuyi Gaggawar Wucewa Wannan Tsaunin, Bayan Kayi Tattaunawarda Kace Zakuyi Da Sadaukan Biyar.
Da Wannan Ne, Wannan Tattaunawa Takare,Tsakanin Boka Kimsaru Da Sadauki Bujladu Tareda Abdarul Bailar A Dajin Kumsar.
Sadauki Bujladu Yayi Godiya Ga Boka Kimsaru , Yadauko Wasu Kudade Yabama Bokan , Sannan Suka Baro Gidan Boka Kimsaru Suka Futa Daga Dajin Kumsar, Suka Hau Dawakansu Suka Sukwanesu Suka Tunkari Birnin Darul Bujlad .
“Idan Muka Dawo Daga Wurin Aljani Janarul Kalzum , Zamuje Kogon Kulshum Domin Saka Takobinda Mai Girma Tauraruwa Jelsara Tabaka A Cikin Gilashin ERFAL Domin Kafara Amfani Da Ita Domin Fuskantar Abokan Gaba ” 
Inji Sadauki Bujladu.

***GAWURTACCEN SARKI 

Gawurtaccen Sarki Littafin Yaki 
Pls Follow This Page For More Book Of War.

Published on: May 17, 2024. at: 5:09 am

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*