Munyi Magana Da Masu Sanya Hannun Jari A Hong Kong Kuma Sun Amince Suzo Su Zuba Hannun Jari A Arewacin Nigeria Cewar Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Bankwana da Mutanen Hong Kong
Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi Kenan Yayin da Yake Barin Hong Kong Yake Kuma Bankwana Dasu
Inda Ya Samu Hadin Guiwa Manya Manyqn Masu Harkar Noma da Manya Manyan Yan Kasuwa Wadda Zauzo Su Saka Hannun Jari a Kanan Kamfanoninmu Musamman na Arewancin Nigeria
Ya Tattauna da Manyan Kamfanoni na Asia da Bankunansu Yadda zasu Tallafawa Alummar kasarmu Nigeria Musamman Arewacin Nigeria
Sunyi Masa Alqawarin Cewa Zasu Kawo Tallafi Na Musamman Don Taimakawa Matasa Musamman Almajirai a Harkoki Dabam Dabam a Fadin Nigeria
Game da Masu Harkar Gidaje Za’a Samu Gidaje Cikin Sauqi
Allah Yasa a Gama Ziyara Lafiya Allah Ya Dawo Mana da Sheikh Gida Lafiya
Khadimul Faidha Media Team
Sunday 12 May 2024
Leave a Reply