TapaWap Sun Nemi Afuwar yan Nigeria Saboda Rufe Musu Damar Yin Mining Da Sukayi

 

TapaWap Sun Nemi Afuwar yan Nigeria Saboda Rufe Musu Damar Yin Mining Da Sukayi

AREWA STRIVERS:

Daga jiya zuwa yau wajen mining ɗin baya shiga a Telegram ga waɗanda suke zaune a Nijeriya, wannan ya faru ne saboda sun dakatar da ƴan Nigeria daga samun access da wajen, dalilin su nayin hakan, anyi attacking ɗinsu ne.

Ina tunanin yawan register ɗin da akeyi ne ya jawo haka.

A yanzu sunce zasu saka verification a yankin da akayi attacking ɗinsu, kafin zuwa daga baya su gyara komai aci gaba da komai lafiya-lafiya.


Published on: May 24, 2024. at: 8:43 pm

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*