INNANILLAHI WAINA ILAIHIRAJI'UN Motar Sheikh Guruntum Ta Yi Hatsari.

 

INNANILLAHI WAINA ILAIHIRAJI’UN
Motar Sheikh Guruntum Ta Yi Hatsari.

Daga Abba Tahir Bauchi. 

Yanzu haka muke samun rahoto dake ɗauke cewa motar fitaccen malamin Addinin Musulunci a Nijeriya Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum ta yi hatsari a kwanar shiga Game Villige na cikin garin Bauchi.

Wakilinmu dake garin Bauchi yakai ziyarar gaggawa har inda lamarin ya faru domin tabbatarwa ya ƙara da cewa amma Allah ya tsare babu asarar rai ko lafiya.


Published on: June 5, 2024. at: 10:55 am

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*