Kai wallahi akwai halal akwai Haram a crypto space

Kai wallahi akwai halal akwai Haram a crypto space 
Bawai sai ka siya coin/token da kudin kaba suke a zaman Haram 
Mining & Airdrop da mukeyi suma akwai haramun a cikin su 
Kamar yanda akwai halal 
Wannan mining din yinsa a gareka wallahi haramun NE ko ba’a fada Maka ba
Munsan menene kalmar ( slut take dauka )
Kuma su kansu masu project din manufar su ta alaqantu da sunan project din
Bayan Shi akwai wani mining danagani ya soma yawo Shima suna da’awar caca sukeyi ( casino)
Wai duk ABINDA aka Samu za’a shigar da wani % zuwa project din a rabama users !
Kai akwai project da yawa harda na is me is u duk muna gani Yana yawo 
Har indai Kai musulmin kwarai NE wanda ya yarda bayan mutuwa akwai hisabi ya kamata ku barranta kanku da ire Iren wadan Nan project din 
Bama wannan ba akwai degen trade da mukeyi zakaga project da sunan batsa 
Kuma a haka wasu zasu shiga kasuwar SA su fito !
Akwai wani mining da ake tattaba ….
Shima duk na Yan issssk…. Ne 
Dan haka please mu gyara inko ba haka ba bazamuga dai dai ba

Published on: June 11, 2024. at: 12:09 am

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*