![]() |
Sabon Updates Daya Kamata Mu Sani Game Da Hamster Kombat |
UPDATE: Hamster Kombat
MENENE MA’ANAR “PLAY WISELY” DA HAMSTER KOMBAT SUKA CE
Ga Abinda Hamster Kombat Suka Ce:
“Dan Allah kuyi sharing saboda yan uwa su amfana..!”
Hamster zasuyi Airdrop ne based on “Profit Per Hour” bawai yawan balance na points ba. Sai kuma sauran abubuwa da suka ce zasu duba waɗanda basu faɗa ba, amma ƴan sa ido na kasuwar sun bincika mana.
1. COIN TO LEVEL UP: A tsarin Hamster iya taruwar coin ɗinka iya level ɗinka, misali:
Ana farawa daga level na “Bronze” ne, idan coins naka suka kai 5k sai ka tafi Silver”. Daga nan idan coin naka suka kai 25k kaje “Gold”, a haka zakayi ta tafiya level naka yana ƙaruwa har sai kaje 1Billion shine za’a kiraka da “Lord”.
Tsarin shine idan kana siyan waɗannan cards ɗin ba tare da kana tara coins ɗin ba, toh fa level naka bazai dinga ƙaruwa ba. Dan haka dole idan kana son level naka ya ƙaru, toh fa sai kana tara coins naka.
Misali: Yayin da kake matakin “Legendary” wanda sai kana da “Coins” 10million” ake zuwa, toh yayin da kake wannan matakin kana buƙatar ka tara coins 100Million kafin kaje “GrandMaster”. Toh lokacin da kake wannan level ɗin ka guje ƙone coins naka.
Amma da zarar kaje ka tara 100million, ka zama “GrandMaster” toh kawai ka kone wannan coins naka 100million din ba laifi, hakanan level naka bazai sauka daga “GrandMaster” ya dawo “Legendary” ba dan ka ƙone 100million ɗin.
“Tabbas babban abinda Hamster zasu amfani dashi gurin yin Airdrop dinsu “Level” ne ma farko kafin “Profit Per Hour”
2. REFERRALS: Tabbas bana ko tantama Hamster zasuyi amfani da yawan active users da suke under referral na kowanne wajen yin rabon Airdrop nasu.
3. PROFIT PER HOUR: Wannan kyma dama sun faɗi Zasuyi amfani dashi. Dole kana siyan katikannan, sannan kana level up na katikan wannan zai saka Profit Per Hour naka yana ƙaruwa.
4. CADRS: Akwai cards da yawa a hamster waɗanda dole zasy duba yawan adadin katikanka kafin su raba Airdrop, shiyasa kayi ƙoƙari dole ka siyo dukkan cards ɗin.
Leave a Reply