YADDA ZAKASAMU SAMADA 10 OGC A KULLUM TA HANYAR BUGA GAME DIN ZarGate
1. Da farko a bude OGC ko via App ko a Chrome ko ta Telegram, bayan an bude sai aje Partners App. Daga nan sai a dannan ZarGates
2. Idan mutum baiyi linking Telegram account dinsa ba yayi, haka EVM Address dinsa shima yayi, daga nan sai ya danna “Launch”. Zaiyi redirecting zuwa Telegram inda zai nuna “Play Game” sai a danna game din zai bude daga nan dai sai a dannan Play har ya bude.
3. Bayan ya bude ayi skipping tutorial, sannan ga bayanin yadda game din ke aiki.
A Game din Kai ne “Star” amma baza a nuna kaba, a kasa gefen dama akwai makamai daban daban har hudu, wadannan makaman su zaka jera a duk wani free space dake filing kamar yadda za’a gani a hoton kasa, idan kadanna “Next Move” shine zasu fara fita sannan kai za’abaka Points da zaka iya siyan makami ko karawa makamin naka karfi. Domin jerawa zakaja makami ne kaje ka ajiye a inda kakeso shikenan. Abinda ake bukata daga wajenka shine ka kashe su kafin su dakin da kake. A haka har zasu kasheka kayi game over.
4. Bayan kayi kadawo kan “OGC” Sai ka taba “Check” OGC zaiyi checking point dinda based on shi su baka OGCn.
Akwai Video da nayi amma babu Volume zanyi posting a Telegram sai nayi sharing INSHA ALLAH. Sannan akwai wani game mai suna “Terminal” shima ana samu.
Ga wadanda basu da OGC suduba comment.
Leave a Reply