Bill Gates: Nayi Nadamar Barin Makaranta

TURƘASHI: Mai kudin duniya Bill Gates ya ce yayi nadamar gudunwa daga jami’a da yayi a 1975 inda yaje ya kama sana’a 
Bill Gate dai bayan ya gudu daga makarantar Havard sai ya bude kamfanin Microsoft lokacin yana dan shekara 20 kuma a sanadiyyar haka ya zama mai kudin duniya amma kuma duk da haka yace ya yi nadama…
Me yasa?

Published on: February 26, 2025. at: 7:23 pm

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*