SAURA KWANAKI GOMA A RUFE SAYAR DA JAMB PIN!
KU SAYI DE DA UTME JAMB PINs ƊINKU CIKIN SAUƘI – TARE DA PANDANCY!!!
Cikin matakan da Sashen Educational Consultancy Na Kamfanin Pandancy Global Technologies Ltd ya ke cigaba da ɗauka, domin sauƙaƙawa al’umma da samar musu da mafita, Kamfanin ya ɓullo da tsarin sayar muku da lambobin JAMB DE da UTME ePIN cikin farashi mai rahusa da nagartaccen aminci, ba tare da wahalhalun bin dogayen layukan sayen ePIN a CBT Centres da Bankuna, ko fuskantar tasgaron Igiyar Sadarwa ta Network ba.
ABIN DA ZA KU YI KAWAI SHI NE:
• Ku Tuntuɓi Kamfanin a WhatsApp ta lambar: 08121124840, ko ku kira su ta layin: 08039411956
• Sannan Ku Zaɓi Kalar ePIN ɗin da kuke so daga cikin waɗannan:
_Mock Only Trial Testing (for underage candidates) PIN
_UTME Only (without Mock-UTME) PIN
_UTME with Mock-UTME PIN
_Direct Entry Application (DE) PIN
• Nan Take Za Su Faɗa Muku Farashinta, Tare Da Tura Muku Lambar Asusun Bankin Da Za Ku Saka Kuɗinku, Bayan Kun Tura Musu Lambobinku Na Profile Codes
• Da zarar kun tura kuma, za ku samu lambobinku na JAMB ePINS a ƙasa da mintuna 5.
KU SANI: Dole Sai Da JAMB ePIN ne za ku iya rijistar jarrabawar JAMB, kuma idan kuka mallaki lambobinku na JAMB ePIN daga Kamfanin Pandancy – to ba zaku ƙara biyan ko sisin kobo ba a CBT Centres, sannan kun huta da bin dogayen layukan da ake samu (Kuna Zuwa – Kawai Rijista Za a Yi Muku).
<> KU HANZARTA SAYEN NAKU ePINs ƊIN – KAFIN WANNAN RAHUSA TA ƘARE <>
08121124840
Leave a Reply