1. Darakta: S.S. Rajamouli – An tabbatar da wannan a hukumance. Rajamouli, wanda aka sani da fina-finai kamar irinsu Baahubali da RRR, shine zai shirya wannan katafaren fim na globetrotting na wasan kwaikwayo Wanda zai hadu da jarumi Mahesh Babu.
2. Jarumi: Mahesh Babu – An tabbatar da shi a matsayin jagora. Rajamouli ya bayyana fim din a matsayin kasada irin ta Indiana Jones, wanda hakan ya sa ya zama daya daga cikin manyan ayyukan Mahesh Babu.
3. Jaruma: Priyanka Chopra – Ba a tabbatar ba. Akwai jita-jitar cewa jaruman Bollywood da na Hollywood za su shiga cikin jaruman, amma babu wani tabbaci a hukumance game da shigar Priyanka Chopra.
4. Villain: John Abraham – Ba a tabbatar ba. Babu wata sanarwa a hukumance dangane da mai adawa da ita. Masoya sun yi hasashen cewa wani jarumin Bollywood zai iya taka wannan muguwar character, amma ba a tabbatar da John Abraham ba.
Leave a Reply