

Dalilin da yasa nace Allah ya tsine wa Baban Mu
Dalilin da yasa na tsinewa baban mu shine
Mahaifi na Alhjaji Umar dadiyata ne ya kama karamar kanwanmu Yamata fyade, Sai mamanmu tazo ta sameshi a lokacin saboda yarinyan tana ihu.
Shine rikici ya hadasu da mamanmu har yakai ga ya kashe ta. Abokinshi mai anguwa kuma yayi rufa rufa aka gudu da babanmu saboda yayi mishi alkawarin filinshi dake anguwan hausawa.
~ Cewar Matashin da ya tsinewa babansa Mohammed Umar Adam, wanda bai bayyana garin su da hoton sa ba
Me Zaku ce?
Leave a Reply